Idan mtn sun matsa maka da kwashe maka kudi, da zarar ka sa kudi a cikin waya da sunkai wani dan lokaci sai ka neme su ka rasa, ko kuma su rika dibar maka kadan kadan har su karekare.
Idan kana fama da wannan matsala danna *123*5*1# sai kayi reflay da 2 zaka ga tsare tsaren dada kake kai, saka ba dai dai ka cire su.
Idan kuma caller tone ne ko kuma kama ka son dakatar da turo maka tallace tallacen su don gudun mamaya dann *123*5#.
Allah ya bada sa'a.
